blog

The Milkmaid: 'Yadda na ceto kanwata daga hannun masu tayar da kayar baya'

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon: Ana sa ran fitowar wani fim mai suna Milkmaid a shekarar 2020 ya yi dubi kan yanayin tsaro da halin da mutane suke ciki musamman a lokacin rashin tsaro a Arewacin Najeriya. A cikin wannan bidiyon, mun ji ta bakin manyan jaruman da suka fito a fim din ne guda biyu, kan dalilin da ya sa aka shirya shi


background

Check us on Twitter




  • E-mail: info@themilkmaidmovie.com


Follow The Milkmaid on social media

background